Tehran (IQNA) Hotunan Sadio Mane dan kasar Senegal na kungiyar Bayern Munich, yana karatun kur'ani ya samu karbuwa daga wajen musulmi masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488838 Ranar Watsawa : 2023/03/20
Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar kasar Senegal, Sadio Mane , shi ne aka zaba a matsayin gwarzon dan wasan kwallon kafa na nahiyar Afrika, kuma ya samu kyautarsa a wani biki.
Lambar Labari: 3487582 Ranar Watsawa : 2022/07/23
Tehran (IQNA) Dan wasan musulmi dan kasar Senegal, Sadio Mane , wanda ya bar Liverpool a kwanan baya ya koma Bayern Munich a Jamus, ya dauki nauyin ayyukan alheri da dama a kauyensa na haihuwa tare da canza wannan kauyen da ba a san shi ba kuma mai nisa.
Lambar Labari: 3487478 Ranar Watsawa : 2022/06/28